- [VIDEO] Umar M Shareef Jirgin So Mansoor Full New Video Song
Sunday, May 21, 2017
START HERE
STOP HERE
Posted by
on May 21, 2017

Saukar Da wakar Umar M Shariff Jirgin So Mansoor official video new song.
kamar yadda kuka sani hausaloaded yayi posting lokaci da ranar da za'a fita da wakokin mansoor daga shafin Ali nuhu a instagram da kuma Umar m shareef a instagram.Sa'a nan kuma nayi posting cewa an fitar da album na wakokin mansoor video daga shafin director film Ali nuhu a shafin sa na instagram da kuma mawakin Umar m shareef a instagram kuma shine Actor a cikin film din.
Alhamdulillahi ga waka daya daga cikin wakokin mai suna JIRGIN SO MANSOOR sai ku kasance da hausaloaded domin samun sauran wakokin.
Download Video Mp4 Here
Sources:Hausa Arewa
Share this post with your Friends on
Join our 3,139,185 Subscribers
Get latest Music & Entertainment Gist updates
Omawumi Ft. Falz - Hold My Baby
Download HereOmawumi Ft. Falz - Hold My Baby
Download HereDisqus Comments