Bani da ƙawa a Masana'antar kannywood - Inji Jaruma Umma Shehu | test 2 -->


PROMOTE MUSIC/VIDEO      ADVERTISE ON EL


Shortenlink and get Paid




    Thursday, April 12, 2018

    START HERE
  • Bani da ƙawa a Masana'antar kannywood - Inji Jaruma Umma Shehu
  • STOP HERE
    Shortenlink and get Paid
    Shahararriyar jaruma wacce tauraronta ke kan haskawa a dandalin shirya fina-finan Hausa, Umma Shehu ta bayyana alakarta a farfajiyar Kannywood.

    A cewar Umma bata da wata da ta rika a matsayin kawa a masana’antar saboda tana gujewa duk wani matsala ko abu da zai tunzura ta.

    Jarumar ta jaddada cewa ita sana’arta kawai ta sanya a gaba saboda haka bata da lokacin kulla ko wace alaka ta kawance.

    Idan dai bazaku manta ba a kwanakin baya ana ta ba’a ga jarumar bayan wani hira da tayi da Aminu Sheriff Momo a wani shirin talbijin sakamakon wani tambaya da ta kasa amsawa wanda ya shafi addini.

    Jarumar ta kuma jaddada cewa ita batayi fushi ba akan abunda ya faru a tsakanin su.
    Disqus Comments
 


Looking for something? Search below

CHECKOUT THESE HOT SECTIONS ON 9MW

...... ...

...... ...


Pages