MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019" | test 2 -->


PROMOTE MUSIC/VIDEO      ADVERTISE ON EL


Shortenlink and get Paid




    Friday, April 13, 2018

    START HERE
  • MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"
  • STOP HERE
    Shortenlink and get Paid
    Albishirin ku Ma'abota ziyarta shafin hausaloaded.com a yau nazo muku da sabuwar wakar shahararren mawakin siyasa Dauda kahuta rarara mai suna "Tsayarwa buhari Takara 2019" wanda daman al'umma da dama na jiran wannan rana da buhari zai bayyana aniyarsa ta tsayawa takara.

    Wanda a cikin wakarsa Yake fadin cewa sufa yanxu sun kage yan akidar gaske masu son buhari da gaskia domin ci gaban kasa da al'umma amma wasu ba don haka bane.

    Amma dai hausawa kance waka a bakin mai ita tafi dadi sai ku latsa wannan link domin downloading.

    Download Music here
    Disqus Comments
 


Looking for something? Search below

CHECKOUT THESE HOT SECTIONS ON 9MW

...... ...

...... ...


Pages