Lil-Ameer Mahaifiyar marigayi tana mamasoyan shi godiya game daaddu’o’in da suke yi | test 2 -->


PROMOTE MUSIC/VIDEO      ADVERTISE ON EL


Shortenlink and get Paid




    Friday, September 29, 2017

    START HERE
  • Lil-Ameer Mahaifiyar marigayi tana mamasoyan shi godiya game daaddu’o’in da suke yi
  • STOP HERE
    Shortenlink and get Paid
    Hajiya Maimuna Hassantace bata taba sanin cewa ɗanta
    yana da masoya sosai sai da alamarin ya faru

    Mahaifiyar marigayi Ameer Hassan wanda aka sani da lil-
    ameer ta ma masoyan shi godiya game da addu’o’i tare da
    fatan alheri da suke yi ma iyalin shi.
    A wata hira ta musamman da tayi da Arewa24 Hajiya
    Maimuna Hassan tace bata taba sanin cewa danta ya kai
    matsayin da ya kai sai da ajalin shi ya taho.
    “Masoyan Ameer ina maku godiya da goyon baya da kuka
    bamu, da wanda suke Nijeriya har da kasashen waje muna
    ganin sakonin ku, mun gode kuma Allah ya saka maku da
    alheri.
    Bamu taba sanin Ameer yana da masoya sai da abun ya faru,
    mun gode muna muku godiya” tace.
    Mahaifiyar tace tana kewar marigayi tare da yaba halayyar shi
    na yaron kirki ne kuma mai nagartaccen halin ne kuma yana
    so mahahafiyar shi sosai.
    Tayi kira ga sauran iyaye da su mara ma yaran su baya indai
    suna da burin yin waka ba wai su tilasta masu wani buri
    daban.
    Marigayi ya rasu sanadiyar hatsarin da ya samu saman babur
    hanyar shi zuwa gida a garin Kano.
    Allah ya jikan shi da rahama... Ameen.
    Disqus Comments
 


Looking for something? Search below

CHECKOUT THESE HOT SECTIONS ON 9MW

...... ...

...... ...


Pages