Aminu SairaMai shirya fina-finai Hausa na Kannywood ya samu karuwa | test 2 -->


PROMOTE MUSIC/VIDEO      ADVERTISE ON EL


Shortenlink and get Paid




    Wednesday, October 4, 2017

    START HERE
  • Aminu SairaMai shirya fina-finai Hausa na Kannywood ya samu karuwa
  • STOP HERE
    Shortenlink and get Paid
    Fitaccen mai shirya fina-finan hausa na masana'antar kannywood Aminu Saira ya samu karuwar ɗiya mace.


    ya sanar da haka a shafin sa na yanar gizo ranar talata 3 ga watan Octoba.

    kamar yadda ya sanar sunnan ɗiyar Amatullah


    "Alhamdulillah, Masha Allah. Allah ya Albarkace mu da Samun "ya mace, Sunanta (Amatullah) Allah yai mata albarka." ya rubuta.

    Muna masa barka, Allah ya raya Amatullah.


    Disqus Comments
 


Looking for something? Search below

CHECKOUT THESE HOT SECTIONS ON 9MW

...... ...

...... ...


Pages