Fim ba zai hana ni karatu ba – Maryam Yahya | test 2 -->


PROMOTE MUSIC/VIDEO      ADVERTISE ON EL


Shortenlink and get Paid




    Tuesday, October 3, 2017

    START HERE
  • Fim ba zai hana ni karatu ba – Maryam Yahya
  • STOP HERE
    Shortenlink and get Paid
    Sabuwar jarumar fina-finan Hausa, Maryam Yahya, ta ce sana'arta ba za ta hana ta ci gaba da karatu ba.
    Tauraruwar Maryam ta fara haskawa ne a cikin fim dinta na farko wato Mansoor.
    A wata hira da Yusuf Ibrahim Yakasai, ta shaida masa ta taka rawar babbar jaruma a fim din duk da cewa shi ne fitowarta ta farko a fina-finan Kannywood, saboda ta kudurci aniyar taka rawar da masu shirya fim din suka umarce ta duk da kasancewarta sabuwar fitowa.
    Disqus Comments
 


Looking for something? Search below

CHECKOUT THESE HOT SECTIONS ON 9MW

...... ...

...... ...


Pages