- Labari Da Dumi Duminsa Shugaba Muhammad Buhari Ya ziyarci Garin Maiduguri a Borno state (kalli A cikin Hotuna)
Sunday, October 1, 2017
START HERE
STOP HERE
Posted by
on October 01, 2017

Shugaba Muhammadu Buhari ya ziyarci garin Maiduguri dake jihar Borno, domin gudanar da shagulgulan murnar ranar samun 'yancin kai daga turawan mulkin mallaka na Ingila tare da sojin Nijeriya dake filin daga.
Shin Ziyarar Buhari Maiduguri Za Ta Karawa Sojoji Karfin Guiwa
Rahotanni sun tabbatar da cewa Shugaba Muhammad Buhari ya isa birnin Maiduguri inda aka tsara zai gudanar da shugulgular bikin zagayowar ranar samun 'yancin kai daga Turawan Mulkin Mallaka da sojojin Nijeriya da aka girke a Maiduguri don yaki da Boko Haram.
Ga hotuna kamar haka:-
Share this post with your Friends on
Join our 3,139,185 Subscribers
Get latest Music & Entertainment Gist updates
Omawumi Ft. Falz - Hold My Baby
Download HereOmawumi Ft. Falz - Hold My Baby
Download HereDisqus Comments