- Rashin Lafiyar Mahaifina Ya Yi Tsanani, Amma Kaf Masana'antar Fim An Rasa Mai Tallafa Masa Inji Ibrahim Waragis
Tuesday, October 3, 2017
START HERE
STOP HERE
Posted by
on October 03, 2017

Malam Waragis dai ya dade yana shirya fina finai a masana'antar ta kannywood wanda a halin yanzu yake fama da matsanancin rashin lafiya na koda inda aka rasa Wanda zai taimaka da kudin da za'a wanke masa kodar duk cikin 'yan film.
A yayin tattaunawar jaridar Dimokuradiyya da Dan cikin malam waragis mai suna Ibrahim Wanda shi kadai Allah ya ba waragis din a matsayin Dan cikin sa ya shaida mana cewar.
mahaifina yana fama da jinya mai tsananin gaske amma babu mai tallafa mana, abun mamaki harda masana'antar su duk da rawar daya taka a lokacin yana da lafiya.
Ya kara da cewan ciwon ya kai dole sai an masa wankin koda Sai dai Yaron ya bayyana cewar kwanakin baya da Ciwon yayi tsanani sosai Jarumi Ali Nuhu ya tallafa musu da dubu 25 haka kuma Sadik Sani Sadik ya basu dubu 35 bayan su babu wanda ya tallafa musu daga masana'antar da Baban shi yake aiki.
Kazalika Yaron Waragis din yace Hajiya Zainab Ziya'u ta ba su dubu 220,h aka kuma kanwar jaruma Ummi Zee-zee, wato Haseena wadda ita ce Matar Dan Chana, ta ba su tallafi sosai wanda yawan kudin ya tasarma dubu 300.

Share this post with your Friends on
Join our 3,139,185 Subscribers
Get latest Music & Entertainment Gist updates
Omawumi Ft. Falz - Hold My Baby
Download HereOmawumi Ft. Falz - Hold My Baby
Download HereDisqus Comments