DA DUMIDUMINSA Wani Dan Majalisa Ya Sake Rasuwa | test 2 -->


PROMOTE MUSIC/VIDEO      ADVERTISE ON EL


Shortenlink and get Paid




    Friday, March 30, 2018

    START HERE
  • DA DUMIDUMINSA Wani Dan Majalisa Ya Sake Rasuwa
  • STOP HERE
    Shortenlink and get Paid


    Dan majalisar tarayya daga jihar Kogi, mai wakiltar Lokoja/Kogi/Koton Karfe, Umar Buba Jibril ya rasu yana mai shekaru 57.

    Majiya daga iyalan mamacin ta bayyana cewa marigayin ya rasu ne a Abuja sakamakon rashin lafiya da ya yi fama da ita.

    Rahotanni sun nuna mamacin ya jima yana fama da rashin lafiya, wanda hakan ya sanya ya dauki kusan shekara guda bai halarci zama a majalisa ba. Inda aka rawaito cewa rabon da ya halarci zaman majalisa tun lokacin da shugaba Buhari ya gabatar da kasafin kudi.

    I dan ba a mance ba a makonni kusan uku da suka gabata Sanata Ali Wakili daga jihar Bauchi ya rasu.
    Disqus Comments
 


Looking for something? Search below

CHECKOUT THESE HOT SECTIONS ON 9MW

...... ...

...... ...


Pages