- Kungiyar Izala Ta Sauka Kasar Jamus Domin Gudanar Da Gagarumin Wa'azi (kalli Hotuna)
Friday, March 30, 2018
START HERE
STOP HERE
Posted by
on March 30, 2018

Wata tawagar malamman Izala daga Nijeriya da ta hada wasu fitattun malumai da suka hada:
Sheikh Bala Lau, Sheikh Kabiru Haruna Gombe, Sheikh Dr. Jabir Sani Mai Hula Sokoto, Sheikh Saifuddeen, (Daga Spain) Sheikh Mahmod da Sheikh Bature Amin.(daga UK) za su gabatar da gagarumin wa'azi mai taken 'Farfadowar Muryar Sunnah a kasashen Turawa'.
Wanda za a yi a ranakun 31/3/2018 da 1-4-2018 Masjid Rahma Being, Gesunbrunnen 1 20537, Hamburng karfe 12:00 na safe da BuegerHaus Wilheems Burgh Mengestrasse 2021107 Hamburg 10:00-20:00.
Ga hotunan kamar haka
Share this post with your Friends on
Join our 3,139,185 Subscribers
Get latest Music & Entertainment Gist updates
Omawumi Ft. Falz - Hold My Baby
Download HereOmawumi Ft. Falz - Hold My Baby
Download HereDisqus Comments