Labari Mai Dadi A Kannywood : Auren Sadiya Kabala Yazo | test 2 -->


PROMOTE MUSIC/VIDEO      ADVERTISE ON EL


Shortenlink and get Paid




    Wednesday, April 11, 2018

    START HERE
  • Labari Mai Dadi A Kannywood : Auren Sadiya Kabala Yazo
  • STOP HERE
    Shortenlink and get Paid
    A RANAR Asabar ɗin wannan makon, wato 14 ga Afrilu, 2018, za a ɗaura auren ɗaya daga cikin jarumai mata da ke Kaduna, wato Sadiya Kabala.
    Za a ɗaura auren ta da sahibin ta mai suna a masallacin Juma'a na Al-Mannar da ke Kaduna da misalin ƙarfe 1:00 na rana.

    A jerin tsarin bikin wanda mujallar Fim ta gani, an nuna cewa za a fara shagalin auren a ranar Alhamis ɗin nan a lambun shaƙatawa na Ƙofar Gamji.
    Bayan ɗaurin auren kuma za a yi dina a wani otal mai suna Silver Sand da ke Titin Katuru, Unguwar Sarkin Musulmi.
    To Allah ya sa a ce gara da aka yi, amin.
    Disqus Comments
 


Looking for something? Search below

CHECKOUT THESE HOT SECTIONS ON 9MW

...... ...

...... ...


Pages