TUNATARWA Tambayoyi Hudu Da Dan Aljanna Kadai Ya San Amsarsu Daga Sheikh Isa Ali Pantami | test 2 -->


PROMOTE MUSIC/VIDEO      ADVERTISE ON EL


Shortenlink and get Paid




    Thursday, April 5, 2018

    START HERE
  • TUNATARWA Tambayoyi Hudu Da Dan Aljanna Kadai Ya San Amsarsu Daga Sheikh Isa Ali Pantami
  • STOP HERE
    Shortenlink and get Paid


    Annabi (SAW) Ya ce idan mutum ya mutu, Mala’iku biyu za su zo masa sannan su masa tambayoyi hudu a ‘Kabarinsa. Wadannan tambayoyi sune:

    1) Waye Mahaliccinka?
    Amsa: ALLAH.

    2) Menene addininka?
    Amsa: Addini na shine Musulunci

    3) Me zaka ce akan wannan da
    aka aiko muku?
    Amsa: Muhammad, Manzon Allah

    4) Menene ilminka?
    Amsa: Na karanta littafin Allah,
    kuma na yi imani da shi.

    Annabi (SAW) Yace duk wanda ya
    amsa ko ta amsa tambayoyin nan
    dai dai a ‘Kabari, za a rubuta
    sunansa/ta a cikin “ILLIYUN”
    wanda shine register ta sunayen
    ‘yan Aljannah. (Abu Daud, 4753;
    Ahmad, 18063; Saheehul’Jamiy,
    1676)

    Yaa Allah ka ba mu ikon amsawa
    daidai da shiga wannan rajista
    mai daraja. Amin.
    Disqus Comments
 


Looking for something? Search below

CHECKOUT THESE HOT SECTIONS ON 9MW

...... ...

...... ...


Pages