- Don Allah A Ba Ni Amsar Wadannan TambayoyinDaga Hajiya Jamila Moh'd Mataimaki
Thursday, September 28, 2017
START HERE
STOP HERE
Posted by
on September 28, 2017

Wai a ma'aikatun, CBN, NNPC, Kwastan, EFCC da sauran manyan ma'aikatun gwamnati ba a daukar sabbin ma'aikata ne da ba za a sanarwa da 'ya'yan talakawa su jaraba sa'a ba?
Me ya sa sai a bangaren aiyukan wahala ko na saida rai ko wanda babu wani albashi mai tsoka a cikin sa, kamar su soja, dan sanda, malamin makaranta da sauransu sannan za a sanar da 'ya'yan talakawa su je su nema?
Share this post with your Friends on
Join our 3,139,185 Subscribers
Get latest Music & Entertainment Gist updates
Omawumi Ft. Falz - Hold My Baby
Download HereOmawumi Ft. Falz - Hold My Baby
Download HereDisqus Comments