SAFARAR MAKAMAI: Jakadan Kasar Turkiya Ya Ziyarci Hukumar Kwastan | test 2 -->


PROMOTE MUSIC/VIDEO      ADVERTISE ON EL


Shortenlink and get Paid




    Thursday, September 28, 2017

    START HERE
  • SAFARAR MAKAMAI: Jakadan Kasar Turkiya Ya Ziyarci Hukumar Kwastan
  • STOP HERE
    Shortenlink and get Paid
    A yayin ganawar jakadan kasar Turkiya da Hukumar kwastan ta Nijeriya a jiya Talata, hukumar ta nuna damuwa game da bindigogi 2,671 da aka shigo da su Nijeriya daga Turkiyya.
    Shugaban hukumar kwastan, Kanar Hameed Ibrahim Ali, ya nuna rashin jin dadinsa ga jakadan na Turkiyya a Nijeriya, Mista Hakan Cakil, wanda ya ziyarce shi a hedkwatar hukumar dake Abuja.

    Disqus Comments
 


Looking for something? Search below

CHECKOUT THESE HOT SECTIONS ON 9MW

...... ...

...... ...


Pages