kannywood:-Farawa da iyawaJaruman “mansoor” zasu karahaskawa cikin wani sabon fim | test 2 -->


PROMOTE MUSIC/VIDEO      ADVERTISE ON EL


Shortenlink and get Paid




    Friday, September 29, 2017

    START HERE
  • kannywood:-Farawa da iyawaJaruman “mansoor” zasu karahaskawa cikin wani sabon fim
  • STOP HERE
    Shortenlink and get Paid
    Sabon tauraruwar Kannywood Maryam Yahaya zata kara
    fitowa cikin wani sabon fim tare da shahararren mawaki Umar
    M.Sherrif.
    Bayan fitowar su cikin shirin wanda tayi tasiri, zasu kara
    haskawa cikin wanan sabon fim wanda kamfanin Maishadda
    zata dauki nauyin kawowa.
    Bisa ga yanda mai shirya fin a-finan hausa Abba Maishadda
    ya sanar jaruaman zasu fito cikin sabon shirin fim mai suna
    “M.A.R.I.Y.A”.
    Sabon shirin Abba Maishadda zai shirya ta kana Ali Nuhu zai
    bada umarni.
    A hirar da tayi a baya Maryam ta bayyana cewa tun fitowar ta
    a cikin shirin 'Mansoor' tauraron ta ke haskawa.
    Jarumar ta sanar cewa zata koma makaranta tare yin fim
    domin yin fim ba shi kadai bane a gaban ta.
    Disqus Comments
 


Looking for something? Search below

CHECKOUT THESE HOT SECTIONS ON 9MW

...... ...

...... ...


Pages