Fati Mohammed Ta Zama Daraktar Mata Na Gidauniyar Atiku Reshen Arewa Maso Yamma | test 2 -->


PROMOTE MUSIC/VIDEO      ADVERTISE ON EL


Shortenlink and get Paid




    Monday, October 2, 2017

    START HERE
  • Fati Mohammed Ta Zama Daraktar Mata Na Gidauniyar Atiku Reshen Arewa Maso Yamma
  • STOP HERE
    Shortenlink and get Paid
    Tsohuwar jarumar finafinan Hausa, Hajiya Fati Muhammad ta samu karin matsayi a gidauniyar Atiku Abubakar, inda yanzu ta samu matsayin daraktar mata na gidauniyar a shiyyar arewa maso yamma.

     Kafin wannan matsayi Fati ita ce daraktar mata na gudauniyar reshen jihar Kaduna.

    Jihohin da Fati za ta jagoranta sun hada da Kano, Kaduna, Katsina, Kebbi, Sokoto, Jigawa da Zamfara.

    Gidauniyar ta Atiku ta kasance tana tallafawa marasa karfi, wadanda suka hada da talakawa, marayu, 'yan gudun hijira da sauransu.
    Ga hotunan domin gasgatawa:-





    Disqus Comments
 


Looking for something? Search below

CHECKOUT THESE HOT SECTIONS ON 9MW

...... ...

...... ...


Pages