Rashida Mai Sa'a Ta Zama Darakta Na Gidauniyar Atiku Shiyyar Arewa Maso Yamma | test 2 -->


PROMOTE MUSIC/VIDEO      ADVERTISE ON EL


Shortenlink and get Paid




    Monday, October 2, 2017

    START HERE
  • Rashida Mai Sa'a Ta Zama Darakta Na Gidauniyar Atiku Shiyyar Arewa Maso Yamma
  • STOP HERE
    Shortenlink and get Paid
    Jarumar finafinan Hausa kuma mai baiwa gwamnan Kano shawara kan harkokin mata, Hajiya Rashida Adamu Abdullahi wadda aka fi sani da Rashida Mai Sa'a, ta zama daraktar gidauniyar Atiku Abubakar shiyyar Arewa maso Yamma.

    A yayin jin ta bakin Hajiya Rashida kan wannan mataayi da aka ba ta, ta nuna farin cikin ta tare da fatan Allah ya taya ta riko.

    Jarumar ta finafinai Hausa, a yanzu haka tana rike da manyan mukamai a kungiyoyi daban-daban.

    Ita ce shugabar Gidauniyar Mai Sa'a, mataimakiyar sakataren kungiyar masu shirya finafinan Hausa, shugabar mata na kungiyar matasan jam'iyyar APC da sauransu da dama.
    Disqus Comments
 


Looking for something? Search below

CHECKOUT THESE HOT SECTIONS ON 9MW

...... ...

...... ...


Pages