- Rayuwar Aure Tafi Harkar Film - Tsohuwar Jarumar Hausa Film Fati Ladan
Monday, October 2, 2017
START HERE
STOP HERE
Posted by
on October 02, 2017

Tsohuwar Jarumar tace bata kewar Kannywood duk da yake tayi rashin ganin abokan aikin ta da dama, saboda rayuwar da ta samu yafi mata ta masana'antar Film.
Fati Ladan ta kara da cewa a cikin shekaru hudu da tayi a gidan miji, Allah ya arzurta da da namiji amma Allah ya karbi kayanshi, amma far yanzu bata cire tsammanin haihuwa ba.
Daga karshe ta ja kunnen jarumai mata na yanzu da su maida hankalinsu akan sana'ar su, su kuma kare kansu da zarar sun samu miji suyi aure, domin rayuwar jaruma mace 'yar kankanuwa ce.
Share this post with your Friends on
Join our 3,139,185 Subscribers
Get latest Music & Entertainment Gist updates
Omawumi Ft. Falz - Hold My Baby
Download HereOmawumi Ft. Falz - Hold My Baby
Download HereDisqus Comments