Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over" | test 2 -->


PROMOTE MUSIC/VIDEO      ADVERTISE ON EL


Shortenlink and get Paid




    Wednesday, April 11, 2018

    START HERE
  • Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"
  • STOP HERE
    Shortenlink and get Paid
    Hausawa kance komai kyauwon ɗa ya gadi uba nai to yau haidar adam a zango shima ba'a barshi a baya ba inda shima ya fitar da sabon album dinsa mai suna "Take over" wanda ya kamala shooting na wannan album inda wakokin album din kamar haka :-



    1. Godiya

    2.  Rayuwa

    3. Take over.

    Album din ya samu director by msk sai kuma co-sponsored by the white housa family. 

    Wanda wannan yaro ya fara nuna tashi fasahar wanda a nan gaba kadan hausaloaded.com zaka kawo muku wannan wakokin sai ku kasance da mu. 
    Disqus Comments
 


Looking for something? Search below

CHECKOUT THESE HOT SECTIONS ON 9MW

...... ...

...... ...


Pages