- Shekarata Uku Ina Tara Kudin Da Zan Sayawa Buhari Fom Din Takarar 2019'
Wednesday, April 11, 2018
START HERE
STOP HERE
Posted by
on April 11, 2018

Daga Rabi'u Biyora
Sunansa Yahaya Abubakar dan asalin jihar Kano. Matashin ya bayyana cewa tun shekarar 2015 yake ajiye kudade a asusunsa dake 'First Bank' saboda ya siyawa shugaba Buhari fam din takara.
Yace yanzu lokaci ya yi da zai kwaso kudaden gaba daya don cikar burinsa, tun da shugaba Buhari ya bayyana aniyarsa ta sake tsayawa takara.
Share this post with your Friends on
Join our 3,139,185 Subscribers
Get latest Music & Entertainment Gist updates
Omawumi Ft. Falz - Hold My Baby
Download HereOmawumi Ft. Falz - Hold My Baby
Download HereDisqus Comments